Ministan Ilimi ya ce an sayar da tambayoyin jarabawa a kan ₦3,000; Ya bayyana satar jarabawa a…
Tunji Alausa ya bayyana matsalar satar tambayoyin jarabawa a Najeriya a matsayin “abin ban tsoro”
Ministan Ilimi, Dr Tunji Alausa, ya ce an taɓa samun yanayin da ake sayar da tambayoyin jarabawar Hukumar Shirya Jarabawa ta Ƙasa (NECO)!-->!-->!-->!-->!-->…
Atiku ya yi gargaɗi kan samun rahotannin da ke cewa wasu matasa na sayar da ƙodarsu saboda matsin…
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa ya danganta lamarin da tsadar rayuwa, amma ba a tabbatar da adadin ₦1.7m da ya ambata ba
Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa Atiku Abubakar ya nuna damuwa kan rahotannin da ke cewa wasu matasan Najeriya na!-->!-->!-->!-->!-->…
Fadar Shugaban Ƙasa ta ce shari’ar Tinubu a Amurka batun bayar da bayanai ne, ba laifin aikata zamba…
Mai magana da yawun shugaban ƙasa Bayo Onanuga ya ce babu wata kotun Amurka da ta same shi da laifin aikata laifi
Fadar Shugaban Ƙasa ta ce shari’ar da ake yi a Amurka kan bayanan da suka shafi Shugaba Bola Ahmed Tinubu shari’a ce ta!-->!-->!-->!-->!-->…
ASUU ta bai wa Gwamnatin Jigawa wa’adin makonni biyu kan sabon tsarin albashi; Gwamnati ta mayar da…
Ƙungiyar malaman SLUK ta yi barazanar yajin aiki kan basussukan albashi da alawus-alawus da kuma batun IPPMS
Ƙungiyar Malaman Jami’o’i ta Najeriya (ASUU), reshen Jami’ar Sule Lamido da ke Kafin Hausa (SLUK), ta bai wa Gwamnatin Jihar!-->!-->!-->!-->!-->…
RAHOTO NA MUSAMMAN: Sarkin Gumel Ahmed Muhammad-Sani ya rasu yana da shekara 85 bayan shekara 46 a…
Sarkin ya rasu ne a wani asibiti da ke ƙasar Masar a ranar Alhamis, kwanaki huɗu bayan rasuwar Sarkin Zurmi na Jihar Zamfara.
Sarkin Gumel na Jihar Jigawa, Alhaji Ahmed Muhammad-Sani, ya rasu yana da shekara 85, bayan shafe shekaru 46!-->!-->!-->!-->!-->…
Atiku ya nemi Tinubu ya yi bayani kan dala $460,000 da aka karɓa daga wajensa a Amurka
Tsohon mataimakin shugaban ƙasar ya ce Fadar Shugaban Ƙasa ta mayar da hankali kan kamfanin dillancin hulɗar siyasa da ya ɗauka maimakon amsa tambayoyi kan kuɗin da aka ƙwace wa shugaban a Amurka.
Ɗan takarar shugaban ƙasa na!-->!-->!-->!-->!-->…
IPMAN: Gidajen mai za su rage farashin fetur cikin kwanaki masu zuwa
Dillalan man fetur sun ce za su sake duba farashin famfunan mai da zarar sabbin kayayyakin fetur sun fara shigowa kasuwa.
Ƙungiyar Dillalan Man Fetur Masu Zaman Kansu ta Najeriya (IPMAN) ta ce gidajen mai da ke faɗin Babban Birnin!-->!-->!-->…
Trump ya ba da shawarar sauya sunan Mashigin Ruwan Hormuz zuwa “Trump Strait”
Shugaban Amurkan ya daga baya rage muhimmancin shawarar yayin da fada da Iran ke ci gaba
Shugaban Amurka Donald Trump ya ba da shawarar sauya sunan Mashigin Ruwan Hormuz zuwa "Trump Strait", duk da cewa ana ci gaba da gwabza faɗa!-->!-->!-->!-->!-->…
NAPTIP ta ceto yara sama da 180 da ake zargin an yi safararsu ƙarƙashin sunan ƙungiyoyin farar hula
Hukumar ta ce wasu ƙungiyoyin masu aikata laifuka sun yaudari iyaye da sunan tallafa wa ilimin yara
Hukumar hana safarar mutane ta Najeriya (NAPTIP) ta ce jami’anta sun ceto yara sama da 180 da ake zargin ƙungiyoyin masu aikata!-->!-->!-->!-->!-->…
Iran ta gargaɗi Amurka kan yiwuwar farmakar Isra’ila a kudancin Lebanon
Jami’ai sun ce Tehran ta yi barazanar mayar da martani mai tsanani idan Isra’ila ta kai farmaki kan yankin Ali al-Taher
Iran ta gargaɗi Amurka cewa za ta mayar da martani mai tsanani idan Isra’ila ta ƙaddamar da cikakken farmaki kan!-->!-->!-->!-->!-->…