Gwamnan Jigawa ya naɗa Lawan Ahmed Muhammad Sani a matsayin Sarkin Gumel na 17
Gwamna Umar Namadi ya amince da naɗin sabon Sarkin bayan shawarwarin masu zaɓar sarki da Majalisar Sarakunan Jihar Jigawa
Gwamnan Jihar Jigawa, Malam Umar Namadi, ya amince da naɗin Dr. Lawan Ahmed Muhammad Sani a matsayin Sarkin!-->!-->!-->!-->!-->…