Hisbah ta Kano ta kama mutane 22 da ake zargin suna canza jinsinsu ta hanyar saka sutura
Hukumar ta ce an kama mutanen ne a wurare daban-daban na Kano bayan samun ƙorafe-ƙorafe daga mazauna jihar.
Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta ce ta kama mutane 22 da ake zargin masu canza jinsi ne ta hanyar sutura a yayin wasu samame da!-->!-->!-->!-->!-->…