Plateau ta rufe makarantu saboda ɓarkewar cutar diphtheria
Gwamnatin jihar ta ce matakin na da nufin daƙile yaɗuwar cutar tsakanin yara, yayin da adadin waɗanda ake zargin sun kamu ya kai 148.
Gwamnatin Jihar Plateau ta bayar da umarnin rufe dukkan makarantun firamare da sakandare na wucin!-->!-->!-->!-->!-->…