Ƙasashen Tarayyar Turai sun rabu kan takunkumin ciniki da Isra’ilawa ƴan kama wuri zauna
Ireland da Spain na jagorantar kiraye-kirayen taƙaita shigo da kayayyakin da ake samarwa a matsugunan Isra’ila daga yankin Yammacin Kogin Jordan
Ministocin harkokin wajen Tarayyar Turai (EU) sun kasa cimma matsaya guda kan shirin!-->!-->!-->!-->!-->…